Music
Kawu Dan Sarki – Ba’a fara ba Audio 2023

Fitaccen mawakin nan wanda yayi wakar Katara da kuma Gyara Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakar shi mai suna Ba’a fara ba.
Mawakin da akaji shiru shiru tun bayan wata biyu daya saki wakar shi mai suna Jiran Lokaci.
Zaku iya dakko sabuwar wakar anan kasa.
Download the Audio
Ga bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su.