Uncategorized

Katafaren Gidan Da Hamisu Breaker Ya Gina Ya Girgiza Kannywood, Kalli Fa

Fitaccen mawakin a masana’antar Kannywood Hamisu Breaker ya gina Katafaren gidan daya bawa duniya mamaki,mawakin ya gina Katafaren gidan ne a unguwar Danbare dake jihar Kano.
Mutane da dama sun taya jarumin Allah san barka a yayin da wasu kuma suke mamakin a ina mawakin yake samun kudade irin wannan haka?

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!