Labaran Kannywood
Kanwar Maryam Yahaya Ta Girgiza Kannywood, Kalli Yadda Take Tikar Rawa Ba Kunya
Kanwar Jaruma Maryam Yahaya ta bayyana,kanwar tata mai suna Halima ta bayyana bidiyoyin ta a shafin sada zumunta na TikTok,a Inda take fariya da nuna cewa ita kanwar jarumar ce.
Kamar yadda kuka sani yayar tata wato Maryam Yahaya ta fara murmurewa kamar yadda muka bayyana muku a labaran mu na makon jiya.
Ga dai bidiyon kanwar jaruma maryam Yahaya din,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng