Labaran Kannywood
Trending

Kannywood: Auren Jaruma Rahama Hassan Ya Mutu

Auren fitacciyar jarumar nan wadda tayi shura a shekarun baya da suka wuce kimanin shekaru biyar ko sama da haka ne jarumar tayi aure nata,sai kuma kwatsam a jiya ne akaga jarumar a cikin tawagar Mawakan Hausa ta Kannywood mai lakabin 13×13.

Mutuwar auren Jarumar ya matukar tada hankalin masoyan nata dama masu bibiyar abubuwan dake faruwa a ciki da wajen masana’antar ta Kannywood.

Zaku iya kallon cikakken bayanin cikin bidiyon da zamu saka muku anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!