e-Naira

Kamfanin Google Sun Cire Manhajar e-Naira Daga Playstore – Labarai.com.ng

 Kamfanin Google sun cire manhajar e-Naira daga Google Playstore,a yanzu ne rahoton ke shigo mana,yanzu haka idan kukayi laluben manhajar a shafin dakko manhajoji wato Google Playstore bazaku sami manhajar ba.

Sai dai har yanzu bamu sami musabbabin faruwar hakan ba sai dai anan gaba.

Bayan mun tambayi wani masanin Yanar Giza (Auwal Ghali Auwal) ya bayyana mana cewa “Hakan na faruwa da manhajoji da dama a duniya ta hanyar kinsu wato bad rating,su Kuma kamfanin Google tuni suke tsige duk wata manhaja da take samun mafiya yawan review ko staring dinta da hakan”.

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!