Labarai/Addini
Kamar Wahayi Akayiwa Malam Yasan Zai Mutu Yace Yana Son Ya Dan Huta A Karatunshi Na Karshe (Video)

- Malamin ya bayyana a karatun shi na karshe cewa yana bukatar yadan huta,kafin a dawo Makarantar da yake koyarwa.
Allah yayiwa fitaccen Malamin Dr Ahmad BUK rasuwa ne a jiya Juma’a bayan yayi fama da gajeriyar rashin lafiya,ya mutu ne a asibin Malam Aminu kano dake jihar Kanon Najeriya.
Ga cikakken bidiyon Malamin anan kasa ๐๐๐
Allahu subhanahu wata ala ya gafarta masa yasa duk ai yukansa ta alkhari Allah ya biyamasa ya sakama da gidan Aljanna.