Labaran Kannywood

Kalli Yadda Jaruma Rashida Mai Sa’a Take Tikar Rawa Da Damanmun Kaya Ba Kunya – Labarai.com.ng

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood Rashida Mai Sa’a wadda tayi sharafin ta a shekarun baya da suka wuce.

Jarumar ta bayyana wani bidiyon ta a

 

shafukan ta na sada zumunta a inda take tikar rawa abun ta ba kunya,wanda hakan ya janyo kace nace a shafukan sadarwar zamani irin su Facebook,haka ma dai kafin ta saki bidiyon dayaja maganganu iri iri tayi wani bidiyo a inda ta dora wakar da akayiwa tsohon Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso wanda hakan ba ya jawo cece kuce a harkar siyasa sosai tun da a baya an san tana bangaren APC Gandujiyya ne.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!