Labaran Kannywood
Kalli Jerin Jaruman Kannywood Da Suka Mallaki Manyan Motocin Da Babu Irin Su a Cikin Masana’antar

A cikin Kowacce sana’a a duniya dole akwai masu lidifi da sukafi wasu samu da kuma masu rufin asiri.
A yau shirin namu na yau bamuyi kasa a gwiwa ba muka kawo muku wasu jerin manyan jaruman Kannywood da suka mallaki wasu irin motocin Alfarma da babu irin su.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon da bayanin duka ta hanyar danna hoton bidiyon dake kasa 👇👇👇👇👇👇