#HamisuBreakerKannywood News
Kalli Jaruman Kannywood Cikin Shigar Mata,Hotunan Sun Bada Mamaki
Wasu hotunan jaruman Kannywood kenan Wanda aka sauya kalar siffarsu izuwa ta Mata,hotunan sun dauki hankula sosai musamman ga Masoya jaruman da akayiwa hakan.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng