Labaran Nishadi

Kalar Iskancin Da Akeyi A TikTok,Young Ustaz Ya Bude Musu Wuta Ba Wasa

Kamar dai yadda kuka sani a yanzu ana nan ana ta dambarwa tsakanin bangaren “Yan Saudiyya wanda suke tare da Maimuna Mai Zool da kuma “yan Saudiyya wanda suke tare da Jamila Suddeenly,fadan yaki ci yaki cinyewa domin kuwa a kwanan nan har duka akaje gidan su Suddenly akayi mata.

Wani Matashi mai wa’azi a shafukan sada zumunta mai suna Young Ustaz ya fito yayi musu fata-fata,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/ounOzctVvVI

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!