Labarai

Kaji rabo daga Zuwa Gaida Iyayen Budurwa aka daura Musu Aure Nan Take

Kaji rabo daga Zuwa Gaida Iyayen Budurwa aka daura Musu Aure Nan Take

Wata budurwa mai suna Majida Muhammad ta bayyana cewa an ɗaura aurensu bayan Masoyinta ya je gaisuwa da saka ranar aure a gidansu. Kamar yadda ta bayyana a shafinta na facebook.

“Daga gaisuwa da saka rana ya rikiɗa ya zama ɗaurin. Don Allah ku sanya mana albarka” Inji Majida Muhammad

Wane fata zaku yi musu?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!