Sharhin Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Mata da sukayi Aure suna fim sannan suka rabu da Mazajen nasu

A cikin masana’antar Kannywood fannin maza da kuma fannin mata,akwai jarumai da dama da sukayi aure a cikin masana’antar wasu kuma a wajen masana’antar.

A shirin namu na yau mun kawo muku jerin wasu daga cikin jaruman Kannywood mata Wadanda sukayi aure a lokacin suna tashe sannan kuma suka rabu da iyalan nasu bayan wasu shekaru wasu kuma watanni.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!