Labaran Kannywood
Jerin Jaruman Kannywood Da Sukayi Soyayya Mai Tsayi Da Juna
Kamar yadda kowa ya sani Allah ya sanya wani abu a zuciyar dukkanin dan Adam wanda yakanji a zuciyar sa ta soyiwa da dan uwansa,musamman hakan tana faruwa ne ta hanyar zama tare da juna.
Haka ma dai a masana’antar shirya finafinai ta Kannywood akwai wasu manyan jarumai da sukayi sosai mai tsawon gaske da juna.
Jerin Jaruman Kannywood da sukayi Soyayya da juna 2021 |
Mun kawo muku jerin Jaruman a cikin bidiyo.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng