Labaran Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Da Sukayi Aure A Shekarar 2021 – Labarai.com.ng

Jerin Jaruman Kannywood Maza Da Mata da sukayi aure a shekarar 2021 da muke bankwana da ita

A shekarar 2021 da muke bankwana da ita manyan jarumai da dama sunyi aure a cikin shekarar,da yawa yawan su sunyi Auren ne absa bazata wasu kuma auren Sirri ne ba’a bayyanawa duniya ba.

Acikin jaruman a fannin mata sun hada da:
1- Zarah Diamond
2- Maryam Waziri (Laila)
3- Rahama MK (Matar Bawa Mai Kada)
Da dai sauran jaruman mata.

Haka zalika a fannin Maza sun hada da:
1- Nuhu Abdullahi (Mahmud)
2- Abdul D. One
3- Umar Mai Sanyi (Limamin Tsakar Gida)
4- Garzali Miko
Da dai sauran su.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!