Labaran Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Da Suka Sauya Kama Lokaci Guda Bayan Auran Su

Kamar yadda kuka sani a kwanakin baya mun wallafa muku yadda Tsohuwar Jaruma dinnan mai suna Safiya Musa take rayuwar ta bayan tayi aure harma ta ajiye abun addu’a,wanda hakan yakan kasance abu ne mai wuya ga sauran jaruman dake cikin masana’antar Kannywood.
A cikin jaruman tashar Gaskiya24 TV dake kan YouTube tayi kokari matuka da gaske wajen zakulo muku wannan bayanin filla-filla.
A cikin jaruman akwai:
1- Safiya Musa
2- Sadiya Gyale.
Da dai sauransu,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!