Labaran Kannywood
Jerin Jaruman Kannywood Da Allah Yayiwa Mahaifan Su Rasuwa – Labarai.com.ng
A cikin masana’antar Kannywood akwai jarumai maza da mata da har yanzu ba’a gama tantance adadin su ba.
Acikin jaruman akwai wadanda har yanzu suna tare da Mahaifan su Maza wasu kuma harda matayen su.
A yayin da wasu kuma sun rasa duka biyun.
A yau cikin yardar Ubangiji mun kawo muku bayani game da jaruman Kannywood da suka rasa mahaifansu.
Ba tare da bata lokaci ba zamu gabatar muku da video wanda yake bayani akan hakan.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng