Sharhin Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Da Akayi Yayin Su A Shekarun Baya Da Suka Shude

Jaruman Kannywood kenan da sukayi sharafin su a shekarun baya tun tala-tala,duk da cewa a wancan shekarun na baya anfi samun Kalubale a wajen iyaye sama da yanzu akan “yayansu su nuna sha’awar yin wasan Hausa ballan tana har a barsu.
Jaruman Kannywood da akayi yayi a shekarun baya

A cikin wadannan jaruman babu wadda bata taka rawar gani ba kuma tarihi bazai taba mantawa dasu ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa domin ganin cikakken bayani akan jaruman๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!