Labaran Nishadi
Jerin Jaruman Kannywood Da Aka Taba Korarsu Daga Masana’antar

A duk abunda mutum zaiyi dole ya kasance mai kyau ne ko mara kyau, hakanne ta saka aka kori wasu daga cikin jaruman Kannywood mata wadanda wasun su labari ya bayyana cewa wani abun saka aikata wanda yayi silar bata sunan masana’antar.
A yau shirin namu zaku kalli jaruman ne da aka kora a cikin masana’antar tun daga kafata,gasu nan a cikin bidiyon dake kasa πππππ