Labaran Kannywood
Jerin Jaruman Da Suka Daukaka Ta Silar Adam A Zango

Jaruman Kannywood da suka daukaka ta silar shiga cikin masana’antar ta hanyar jarumi Adam A Zango.
A cikin jerin Jaruman zaku sha mamaki domin kuwa a cikin nasu zaku ga akwai har wadanda sukafi shi Jarumin yawan Masoya a halin yanzu.
Domin jin cikakken bayanin mun saka muku bidiyo anan kasa,ayi kallo lafiya!