Hausa Films

Jerin ƴan wasan Hausa, Kannywood da tauraruwarsu take haskawa.

Masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood ta haɗa ƙwararrun ƴan wasa, waɗanda tauraruwarsu take haskawa.

Wasu daga cikin waɗannan ƴan wasa da tauraruwarsu take haskawa sun haɗa da;

1- Adam Abubakar Adam wanda aka fi sani da Daddy Hikima.

2- Ummi Raha

3- Momee Gombe

4- Aisha Izzar-So

5- Yusuf Saseen

6- Aisha Humaira

7- Shamsu Ɗan-iya

8- Lilin Baba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!