Labaran Kannywood

Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman Lafia

Jarumin Barkwanci Nura Yakubu da Akafi sani da Yaya dan Kwambo Ya Aurar da Yarsa Allah Ya bada Zaman Lafia

Fitaccen Jarumin Barkwanci nan Nura Yakubu Wanda akafi sani da Nura dan dolo ko kuma Yaya dan Kwambo acikin shiri me dogon Zango gidan badamasi Ya samu damar Aurar da Yarsa.

An hango Fuskokin Wasu daga cikin Jaruman Kannywood Musamman ma wanda suke Gabatar da shirin gidan badamasi tare dasu Allah ya basu zaman lafia Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!