Labaran Kannywood
Jarumi Lawan Ahmad (Umar Hashim) Ya Bayyana Dalilansa Na Fitowa Takara

Fitaccen jarumi a cikin masana’antar Kannywood Lawan Ahmad ya bayyanawa duniya Dalilansa na Fitowa Takara a kakar siyasar shekarar 2023.
Jarumin ya amsa tambayoyi game da takarar tasa bayan da wani Dan Jarida ya dinga tambayarsa.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa ๐๐๐๐๐