Labaran Kannywood

Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi Naci gaba da more Rayuwarta bayan Kwashe Tsawon Lokaci a birnin London

Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi Naci gaba da more Rayuwarta bayan Kwashe Tsawon Lokaci a birnin London

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Nafisat Abdullahi ta wallafa Wasu sabbin Hotunan ta daga birnin London a bayan kwashe tsawon lokaci tana hutawa acan.

Kalli Bidiyon Anan

Tun bayan da jarumar ta fice daga fitaccen Shirin nan me dogon Zango Labarina sai dai Kawai akaga Hotunan ta daga birnin London, sai dai wata majiyar ta bayyana cewa Jarumar taje karin Karatu ne shine ma dalilin daya sa ta dauki tsawon Lokaci bata dawo ba.

Ga wasu daga cikin Hotunan da Jarumar da wallafa nan a shafinta na Instagram

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!