Labaran Kannywood

Jarumar Kannywood Maryam Yahaya naci gaba da More rayuwar ta a wani Yawon Bude ido da taje a London.

Jarumar Kannywood Maryam Yahaya naci gaba da More rayuwar ta a wani Yawon Bude ido da taje a London.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Maryam Yahaya Naci gaba da Shakawa a London a wani yawon bude ido da taje.

Kamar dai yadda aka sani Yawancin jaruman Kannywood Musamman mata sun maida fita kasashen waje wani abun gasa da wannan ta dawo sai wata kuma ta tafi.

Yawancin Wanda ake yawan ganin suna wannan Yawon bude ido sun hada da Hadiza gabon, rahama Sadau, Fati washa, Maryam ceeter, da kuma Nafisat Abdullahi wacce a yanzu hakama Mafi yawan rayuwar tafiyi acan.

Hakan yasa jaruma maryam Yahaya itama tace ba Za’a barta a baya ba duk da cewa wannan ba shine karo na farko ba da take wannan tafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!