Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood Mata Da Suka Auri Manyan “Yan Kwallon Kafa Na Duniya

A cikin masana’antar Kannywood akwai wasu tsiraran jarumai da Allah yayi musu katari da auran manyan yan wasan kwallon kafar duniya.

Acikin jaruman kuwa sun hada da jarumai kamar haka:
1- Maryam Waziri (Laila)
2- Naja’atu Muhammad (Murjantu “Yar Baba)
Da dai sauran su.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!