Labaran Kannywood

Jaruman Kannywood Guda Uku Da Suka Tafi Umarah

Jerin jaruman Kannywood guda biyu da kuma mai bada umarni a cikin masana’antar da sukaje kasa mai tsarki domin gudanar da aikin Umarah.
Acikin jaruman akwai;
1- Aisha Najamu; wadda akafi sani da Aisha 
Izzar So.
2- Sadik Sani Sadik
3- Abdul Amart Mai Kwashewa; ya kasance babban daracta kuma furodusa a cikin masana’antar Kannywood.

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!