Uncategorized

Jaruman Kannywood Da Sukayi Soyayya Da Junan Su – Labarai.com.ng

Kamar yadda kowa ya sani cewa Allah yana jarabtar ko wana bawan sa da wani abu acikin zuciyar sa wato abunda ya shafi so da kauna kenan,hakanne ya saka a ka sami manyan jarumai a cikin masana’antar Kannywood wanda suke Soyayya da juna ko kuma sukayi suka dena ko kuma suka rabu.
A yau zamu kawo muku jerin jaruman da sukayi Soyayya da juna wanda da yawa daga cikin masoyan su basu san sunyi ba ko kuma sunayi ba.
Tashar Gaskiya24 TV tayi binciken Kwakwaf a inda ta zayyano mana jaruman kamar haka,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!