Kannywood News
Jaruman Kannywood Cikin Shigar Kauyawa
Kyawawan hotunan jaruman Kannywood cikin shiga irin ta kauyawa,hotunan sun burge masoyan nasu sosai da sosai.
Sai dai mutane da dama na tambayar mu komene yake faruwa,abunda yake faruwa shine an dauki hotunan ne awajen daukar wata wakar siyasa mai suna ‘Dan Bello’ wadda anyita ne domin gwamnan jihar kogi Yahaya Bello.
Www.labarai.com.ng