Uncategorized

Jaruma Saratu Gidado (Daso) ta fito neman takarar Sanata a Kano.

Jarumar fina-finan Hausa, Kannywood, wato Saratu Daso ta fito neman takarar Sanata a Jihar Kano.

Hakan ya tabbata ne bayan da Jarumar da wallafa hotonu (fosta) a shafinta na Instagram, inda ta bayyana kudirinta na tsayawa takara a gundumar Kano ta tsakiya ƙarƙashin tutar Jam’iyyar APC.

Lamarin, dai yana cigaba da ɗaukar hankalin ma’abota shafukan sada zumunta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!