Uncategorized

Jaruma Rahama Sadau Ta Kara Samun Cigaba A Harkar Finafinan Ta – Labarai.com.ng

Wasu hotunan fitacciyar jarumar Kannywood Rahama Sadau kenan data dauka tare da abokan aikin ta na Nollywood wato finafinan kudu.

Sai dai tun bayan da jarumar ta wallafa hotunan mutane da dama ciki harda Masoyanta suke ganin hotunan sun sabawa Al’adar Malam Bahaushe harma da Addini baki daya.

Ga dai hotunan anan kasa,wana fata kuke yiwa jarumar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!