Labaran Kannywood

Jaruma Momme Gombe ta bayyanawa duniya wanda take da burin Aura a cikin masana’antar Kannywood

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Maimuna Muhd wacce tafi fice da suna Mommy Gombe, jarumar ta bayyanawa “yan jaridar BBC Hausa dalilin dayasaka ake kiranta da Mommy da kuma alakar ta sauran Jaruman Kannywood.

Jarumar batayi kasa a gwiwa ba ta bayyana cewa a shirye take da tayi wuf da wani domin shine babban burinta a rayuwa yanzu.

Haka zalika ta bayyana bata taba tunanin cewa wakar da sukayi da mawaki Hamisu Breaker ba zatayi tashe kamar yadda tayi wadda bidiyon wakar ya samu sama da makallata Miliyan Goma a dukan shafukan da ake saka video.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da jarumar anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/n3DVKFpzoRc

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!