Uncategorized

Jaruma Maryam Yahaya Na Fama Da Rashin Lafiya,Ana Tunanin Asiri Akayi Mata

Assalamu Alaikum!

Tun a kwanakin bayane mutane suka dinga korafi cewa basa ganin tauraruwar su a shafukan sada zumunta,sai daga baya da mukayi bincike muka tabbatar cewa jarumar na fama da rashin lafiya sosai da sosai,domin kuwa ko bikin ranar haihuwarta a gadon asibiti tayishi.
Sai dai har yanzu ba’a sami majiya me inganci data sami damar sanin meke damun jarumar.
Wasu majiyoyi da dama na fadin cewa Asiri akayi jarumar,Wanda har yanzu bamu sami tabbacin hakan ba.
Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da zarar sun fito.
Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!