Labaran Kannywood

Jaruma Hadiza Gabon Tafi Kowacce Jaruma A Kannywood Kyan Diri ~ Bincike

 Absa wani bincike da muka gabatar mun sami tabbacin cewa fitacciyar jarumar Kannywood Hadiza Aliyu Gabon wadda wasu sukafi sani da Hadiza Gabon tafi Kowacce Jaruma a cikin masana’antar Kannywood kyan diri da kuma kyan jiki baki daya duba da yanayin shekarun ta.

Sai daga bisani wasu tsagin mutane suka bayyana cewa daga Hadiza Gabon din sai Jaruma Hafsat Idris Barauniya.

Tuni dai mutane sukafi gaba da bayyana ra’ayoyin su akan binciken.

Shin ku a wajenku wacce Jaruma ce tafi kyan diri da kuma kyan jiki?

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!