Labaran Kannywood

Jaruma Fati Muhammad Ta Girgiza Kannywood Da Zafafan Hotunan Ta – Labarai.com.ng

 Fitacciyar tsohuwar jaruma a masana’antar Kannywood ta girgiza Kannywood ta bawa duniya mamaki da sakin wasu sababbun hotunan ta.

Idan baku manta ba a kwana biyu da suka wuce ne jaridar mu ta Labarai ta wallafa muku labarin dawowar jaruma Fati Muhammad izuwa masana’antar Kannywood.

Sai dai tun bayan da muka wallafa labarin mutane da dama sun taya jarumar murna,a yayin da wasu kuma suke ganin me cece makomar sauran “yan matan da suke cikin masana’antar,tunda dai Malam Bahaushe na cewa Sarki Goma Zamani Goma kowa da lokacin sa.

Ga kadan daga cikin hotunan jarumar.

Wasu hotunan jarumar a wajen daukar wani shiri wanda ake tsammanin wannan shirin ne na kamfanin Yakubu Muhammad na 2Effects.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!