Labaran Kannywood
Jaruma Fati Muhammad Ta Dawo Kannywood Da Karfinta – Labarai.com.ng
Fitacciyar tsohuwar jaruma a masana’antar Kannywood ta girgiza Kannywood ta bawa duniya mamaki da sakin wasu sababbun hotunan ta.
Idan baku manta ba a kwana biyu da suka wuce ne jaridar mu ta Labarai ta wallafa muku labarin dawowar jaruma Fati Muhammad izuwa masana’antar Kannywood.
Www.labarai.com.ng