Labaran Kannywood
Jamila Nagudu Da Danta Yayin Gudanar Da Aikin Umara Sun Girgiza Kannywood
Fitacciyar jarumar Kannywood Jamilu Nagudu tare da danta na fari Mus’ab a kasa mai tsarki yayin gudanar da aikin Umarah.
Jarumar tayi tafiyar bazata ne wanda ba kowa ta fadawa ba a cikin abokan sana’ar ta
Muna taya jarumar murna da kuma fatan Alkairi.
Www.labarai.com.ng