#HamisuBreakerJAMB

JAMB |Yadda ake rubuta JAMB asaukake | JAMB 2021

 JAMB |Yadda ake rubuta JAMB asaukake

Assalamu Alaikum,da fatan kowa da kowa lafiya.
Ayaune zamu koya muku yadda ake rubuta JAMB acikin sauki.
Da farko kafin kashiga cikin dakin jarrabawar(Exam Hall) za’ayi muku magana kowa da kowa ya kawo slip dinshi na jarrabawa. Bayan haka kuma sannan ku hau layi ayi gwaji na thumbprint wato na sign in kenan(shiga) amma ku tabbata hannun ku babu wani abu kamar flower ko kuma kunshi,bayan angama wannan sai kuma shiga dakin jarrabawar.

Daga nan kuma wai abaka gurin zama wato “Seat”, bayan haka kuma za’ace muku kada Wanda ya farayi sai an umarce ku da kuyi.
Bayan haka kuma sai kowa ya fara amfani da computer da ka bashi yayi jarrabawar da ita, kana dannata sai ka fara saka registration number dinka sai ya kawo maka wani video akan satar amsar jarrabawa sai ka tsallakesa.
Daga nan kuma zai kawo maka jarrabawar sai ka fara amsa tambayoyin.
Kafin ka fara amsa tambayoyin ya kamata ace kasan da abun da zakayi amfani wato da ” Mouse “zakai amfani ko kuma keyboard,ammafa gaskiya idan baka iya computer sosai ba,gaskiya kayi amfani da Keyboard domin yafi dadin sha’ani wajen amsa tambayoyin jarrabawar.

Bayan angama jarrabawar zakayi ” Submitting ” bayan submitting zaka tashi kaje wajen da akeyin sign out sai kayi kamar yadda kayi abaya,daga nan kuma shikenan sai katafi gida.
Sai kuma kuyi jiran sakamakon jarrabawar kafin afitar dashi.

Zaku iya turawa “yan uwanku wannan sako domin suma su amfana.

Zaku iya tamnayar mu ta comment,mu kuma zamu baku amsa take awaken.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!