School NewsUncategorized
Trending

JAMB: An Bayyana Ranar Da Za’a Fara Siyar Da Form Din JAMB na 2022

 

Hukumar kula da jarabawar sharen fagen shiga jami’o’i a Nijeriya, wato JAMB, ta bayana ranar da za afara rigistan jarabawar UTME/DE shekara 2022/2023.

Za’afara rigista ne daga ranar 12 gawatan faburairu, 2022. Cewar wata sanarwa Dr. Fabian Benjamin, shugaban hukumar a bangaren kafar sadarwa da hulda da jama’a.

Sanarwa na kunshe ne acikin walafi da hukumar ke fitarwa duk mako, dauke da ayyukan hukumar.

Za dai a rufe rijistan ne ranar 19 ga watan maris, 2022. Sanan a gudanar da jarabawar mock a ranar 2 ga watan afirilu, 2022. Inda za a gudanar da jarabawar UTME shekarar a tsakanin 20 -30 ga watan afirilu, 2022.

Ku Yadda Zuwa Ga Kafafen Sada Zumunta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!