Kamar yadda kowa ya sani a kowacce Lahadi da misalin karfe takwas na dare ake sakin wannan Katafaren shirin mai farin jini na Izzar So.
Haka ma a wannan satin ba’ayi fashi ba an saki kaso na 73,zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa ๐๐๐