Uncategorized

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Mummunan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wata Budurwa, Allah Ya gafarta Mata.

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Mummunan Hadarin Mota Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wata Budurwa, Allah Ya gafarta Mata.

Hatsarin Mota ya kawo karshen rayuwan Fatima Abdulkadir yau zata kwana cikin Sabon makwanci na Kabari.

Fatima Abdulkadir (Yar’Auwatan Sarkin Alkaleri) ta gamu da hadarin motar ce a hanyar Gombe zuwa Bauchi !

Fatima ta kasance kanwa ce ga Comr. Mukhtar Gidado (Jarman Alkaleri) Special Adviser Media to His Excellency, Governor of Bauchi.

Ubangiji Allah yasa Aljannan fiddausice makomarta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!