Uncategorized

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matasa 7 Sun rasu Sanadiyyar Hadarin Mota akan Hanyarsu ta zuwa Legas daga Jahar Katsina

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Matasa 7 Sun rasu Sanadiyyar Hadarin Mota akan Hanyarsu ta zuwa Legas daga Jahar Katsina

Allah Ya Yi Wa Wasu Matasa Bakwai, Ƴan Asalin Garin Karofi Dake Karamar Hukumar Dutsinma A Jihar Katsina, Rasuwa Sakamakon Haɗarin Mota Da Ya Rutsa Da Su Dab Da Garin Lokoja, Jihar Kogi.

Allah Ya Jiƙansu Da Rahama!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!