Labarai

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Matar Aminu Dantata rasuwa Allah Ya gafarta Mata

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Matar Aminu Dantata rasuwa Allah Ya gafarta Mata

Allah ya yi wa matar Alhaji Aminu Dantata, Hajiya Rabi Aminu Dantata rasuwa yanzu a garin Jidda.

Hajiya Rabi mahaifiya ce ga Alhaji Taju Dantata kuma ita ce mata ta biyu a wajen Aminu Dantata.

Da fatan Allah ya jikanta ya sa Aljannah ce makoma a gare ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!