Labarai
innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan na Jihar Kano Sheikh Yusuf Ali rasuwa.

innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan na Jihar Kano Sheikh Yusuf Ali rasuwa.
Allah Yayiwa Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan na Jihar Kano dake a Nijeriya, Sheikh Yusuf Ali, rasuwa.
Ya rasu ne a daren yau Litinin kamar yadda dansa Muslihu ya wallafa a shafinsa na Facebook. Za a yi jana’izar malamin, wanda ya rasu yana da shekara 73, a Masallacin Murtala Tudun Maliki a birnin Kano da misalin karfe daya da rabi na rana.