Labarai

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Rajun! An tsinci ga*war Naja’atu wacce akayi garkuwa da ita bayan aurenta da yan kwanaki

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Rajun! An tsinci ga*war Naja’atu wacce akayi garkuwa da ita bayan aurenta da yan kwanaki

Rahotanni sun ce Naja’atu, kwanaki kaɗan da yin Auren ta a kayi garkuwa da ita. Tun lokacin da aka yi garkuwa da ita ba’a sake jin duriyar ta ba, wanda suka sace ta kuma basu taba kira domin karbar kudin fansa ba kamar yadda suka saba.

Kalli Bidiyon anan

Jaridar Sokoto ta ruwaito bayan bincike marar iyaka da aka gudanar jiya, an tsinci gawarta a a cikin wata gona da ke kusa da Kwalejin Kimiyya da Fasaha da ke karamar Hukumar Tsafe ta jihar Zamfara.

Allah ya gafarta mata kurakuranta, ya kawo mana karshen wannan masifa….

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!