Labaran Kannywood

Inna Lillahi Zainab Indomie Duniya Ba Tabbas – Labarai.com.ng

Yanzu ne ake ta yada wani labari akan fitacciyar jarumar nan ta Kannywood wato Zainab Indomie.
Zainab Indomie tana daya daga cikin jaruman Kannywood wanda suka taka rawa a finafinan Kannywood a shekarar 2007 zuwa 2013,tayi shura sama da yadda ake ganin manyan Jaruman Kannywood na wannan lokacin.
Jarumar Allah ya hore mata farin jini a inda har yau ana kewar ta a cikin masana’antar Kannywood haka zalika ba lallai ne a iya maye gurbin ta ba.
Wani labari da aketa yadawa akan Jarumar a wasu shafukan bogi na Facebook suna fadin cewa wai an yankewa jarumar kafa ko kuma wai wani mummunan al’amari ya faru da ita,sai dai dayake kunsan mu jaridar mu bata yin kwai sai da zakar,mun lalubo muku sahihancin labarin kanzan kurege ne.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!