Labaran Duniya

Inna Lillahi: Yadda yaro karami ya kashe kanwar Babar su da kuma ‘Ya’yanta Asiri ya tonu yanzu-yanzu

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!

Duniya ina zaki damu,wannan yaron da kuke gani dudu du shekarunsa 18 a duniya amma ya aikata wannan mummunan abun saboda son duniya.

Yaron ya bada labarin yadda akayi hakan ta faru saboda kawai yana son wayoyin kanwar Mahaifiyar tasa kawai duk ya daddoka musu tabarya aka da kuma jiki,tuni dai uwar ta shura tace ga garin mu nan.

Zaku iya kallon cikakkiyar hirar da akayi da yaron anan kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/6GQ83ppdz1E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!