Labarai
Trending

Inna Lillahi! Yadda Aka Kashe Hanifa,Bayani Daga Malamin Su Yace Abincin Bera Ya Bata

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Duniya ina zaki damu ne?

Wata masifa data Kara tun karo mu yadda mutane makusantan juna suke garkuwa dasu sai gashi kwatsam an kama Malamin Makaranta yayi garkuwa da dalibarsa kuma har ya karbi kudin fansa daga iyayenta daga karshe ya kashe ta ta hanyar daddatsa sassan Jikinta.

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un!

Zaku iya kallon cikakken bayanin a bidiyon dake kasa 👇👇👇👇

https://youtu.be/9-nKZbyIC7k

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!