Labaran Kannywood

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Ashe Abunda ya faru da Maryam Booth har yanzu yana damun ta

Daga Allah muke kuma gare shi zamu koma!

A watannin baya ne Allah yayiwa fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Zainab Booth rasuwa,diyar ta Maryam Booth ta shaidawa duniya irin shakuwar da sukayi da Mahaifiyar ta ta domin kuwa ta bayyana cewa bata da wata Kawa a duniya fiye da Mahaifiyar ta ta.

Jarumar ta saki wannnan cikakken bayanin ne yayin da yan jaridar BBC Hausa sukeyi mata tambayoyi a cikin shirin nan nasu mai farin jini mai suna Daga Bakin Mai Ita.

Zaku iya kallon cikakken abun da jarumar ta fada ta hanyar danna hoton bidiyon dake kasa.

Ayi kallo lafiya!

https://youtu.be/q5_RS5xxSEQ

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!