Labaran Kannywood
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un! Allah yayiwa Darakta Aminu S.Bono rasuwa

Allah ya dauki ran fitaccen Daraktan Kannywood Aminu S. Bono
Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.


Makusantanshi sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar jarumin masana’antar ta Kannywood.
Muna rokon Allah ya jikanshi ya sa Aljanna makoma.
Muna rokon Allah yajikan sa ya kyauta namu zuwan Amin.