Labaran Duniya
Trending

Inna Lillahi! sun kashe yaron sun yanke Azzakarinsa da idanu har makogaro Zamfara mun shiga uku

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Duniya ina zaki damu,duk wanda ya Kalli bidiyon nan da kyar ne idan bazaiyi kuka ba sabagen rashin imanin da mutanen mu sukeyi a wannan zamanin.

An kama matashin ne da lefin yin kidinafin sannan bayan sun karbi kudin fansa suka kashe yaron da sukayi garkuwa dashi din.

Sannan suka yanke wani yankin ko kuma muce sassan jikinsa wanda ya hada da idanu,azzakari da kuma makogaro.

Wannan labarin zai matukar tada muku hankali,domin ganin cikakken bayanin daga bakin matashin.

Zamu saka muku bidiyon yadda abun ya kasance anan kasa👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!